Tag: Community Outreach

3
Apr

#COVID19 – Dabarun Wanke Hannu(Handwashing Techniques)

Community Education in Hausa language: Kun koya wa yaran ku yadda ya kamata su dinga wanke hannun su, sabo da cutar Coronavirus? Ku wanke hannu ku a kowane lokacho da ruwa da sabulu. Don Allah, Ku kiyaye! Video – Amina Aminu, Media Officer, NEI Plus